Labaran Yau

Yau Duniya Na Taya Wizkid Murnan Cika Shekaru…

Yau Duniya Na Taya Wizkid Murnan Cika Shekaru 33

Fitaccen mawakin Najeriya, Wizkid, ya cika shekara 33. Sakonnin taya murna da farin cikin dimbin masoyansa a shafukan sada zumunta A ranar 16 ga Yuli, 2023, mawakin da ya lashe kyautar Grammy ya cika shekaru 33, kuma dandalin sada zumunta na Najeriya ya yi kaca-kaca da maganar Wizkid.

Manyan magoya bayansa sun yi amfani da manhajar Twitter don taya shi murnar zagayowar ranar haihuwar sa ta hanyar watsa sakonnin a yanar gizo, kama daga Twitter, Instagram da sauran su.
Fitaccen mawakin nan na Najeriya, Wizkid, yanzu haka yana kan kanun labarai a shafukan sada zumunta a bikin cikarsa shekaru 33 da haihuwa.

Tauraron ya cika shekara 33 a ranar 16 ga Yuli, 2023, kuma yawancin magoya bayansa sun kasa ɓoye jin daɗinsu.

DOWNLOAD MP3

Duk da kasancewar Wizzy mawaƙin mara son nuna rayuwar sa a fili ko social midiya, da yawa daga cikin magoya bayansa sun tabbatar bikin ba zai wuce ba tare da an tuno ba.

Masoyan a shafin Twitter sun yi ta taya Wizkid murnar cika shekaru 33 da haihuwa.

Daga cikin masu taya Wizkid din murna sun hada da:

DOWNLOAD ZIP

Olamide
Burna Boy
Shugaban Kasa Tinubu
Gwamnan Lagos Sanwo Olu
Drake
Nicki Minaj
Davido
Tems
Don Jazzy
Tsohon gwamna Ambode
Da sauran shahararrun mawaka da jamaa daga ko wanne bangare na duniya.

Ga Sabbin Hotunnan Wizkid ⇓

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button