Labaran YauNEWSPolitics

Jamiyyar APC Ta Fitar Da Jadawalin Kudin Fom Din Takara Na Zabe Mai Karatowo 2023

Jamiyyar APC Ta Fitar Da Jadawalin Kudin Fom Din Takara Na Zabe Mai Karatowo 2023

A Wata takarda dauke da sa hannun Sakataren Jamiyyar na kasa,  jamiyyar ta Fitar da Jadawalin kudaden siyan fom na nuna shaawar takara da Fom Din takaran ita kanta.

Kamar yanda aka rubuta a Takardan ga kudin da kowani mai shaawar takara zai biya don mallakar fom din.

 

1. Dan Takarar Dan Majalisar Jiha – N2,000,000

2. Dan Takarar Majalisar Tarayya – N10,000,000

3. Dan Takarar Sanata – N20,000,000

4. Dan Takarar Gomna – N50,000,000

5. Dan Takarar Shugabancin Kasa – N100,000,000

Fitan takardan ya jawo cece kuce yenda mutane dayawa suke ganin kudin yayi tsada wanda hakan ya sabawa tsarin ta APC masu ikirarin kawo gyara.

Ko ya mai karatu yaje ganin wannan farashi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button