Kalli Yadda Rahama Sadau Ta Girgiza Yanan Gizo Da Zafafan Hotuna
Rahama Sadau ta kasance shahararriyar yar wasan kyaikwayo na Hausa wato Kannywood datayi fice a fadin duniya.
Yanzu haka Rahama Sadau ta saki wasu sabbin hotuna a shafin wallafe wallafenta wanda har sanda suka girgiza kafafen sadarwan gabadaya. Sauqa qasa kadan dan ganewa kanka.
Sabbin Hotunan Rahama Sadau
Takaichachen Tarihin Rahama Sadau
Rahama Sadau (an haife ta 7 Disamba 1997) yar wasan Najeriya ce, ƴar kasuwa, mai shirya fina-finai, ɗan rawa kuma mawaƙa. An haife ta kuma ta tashi a Kaduna, ta yi wasannin raye-raye tun tana karama da kuma lokacin da take makaranta. Ta yi suna ne a karshen shekarar 2013 bayan ta shiga masana’antar fina-finan Kannywood da fim dinta na farko Gani ga Wane.
Domin Sammun Sabbin Labarai Danna ⇒ Sabbin Labarai