Labaran YauNEWS

Tirkashi!! Kalli Jerin Jiga Jigan Gwamnati Da Suka Hallaci Daurin Auren Tsohon Gwamnan Zamfara (Photos)

Lallai wannan aure da akayi yara sunyi goshi kwarai dagaske, ganin yanda manyan mutanen Najeriya suka hallaci daurin auren.

Jami’inmu na Labaranyau ya samo mana cikakken jerin sunayen wadanda suka samu zuwa daurin auren yaran tsohon Gobnan Zamfara.

Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo, Gwamna Matawalle, Gwamna Tambuwal, Gwamna Kayode Fayemi, Sanata Danjuma Goje, Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo, Bukola Saraki, Ministan Shari’a Abubakar Malami, Sheikh Bala Lau, Sheikh Kabiru Gombe, Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi da sauran manyan kasar sun halarci daurin auran ‘yayan mai girma tsohon gwamnan jihar Zamfara Dr. Abdul’aziz Yari Abubakar.

A jiya Asabar aka daura auran ‘yayan Mai girma tsohon gwamnan jihar Zamfara Dr. Abdul’aziz Yari Abubakar, Hadiza Abdul’aziz Yari Abubakar da Angonta Naseer Shema, Maryam Abdul’aziz Yari Abubakar da Angonta Saifullahi Mukhtar Yari Abubakar (Kayayen Mafara) a garin Talata Mafara dake jihar Zamfara.

Ga jerin wasu daga cikin manyan ‘yan siyasa da sarakuna da manyan Shehunan malaman da suka halarci daurin auran;

Farfesa Yemi Osibanjo.
Gwamnan jihar Zamfara Dr. Bello Matawalle.
Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal.
Gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi.
Ministan Shari’a Abubakar Malami.
Tsohon gwamnan jihar Gombe Sanata Danjuma Goje.
Tsohon gwamnan jihar Gombe Dr. Ibrahim Hassan Dankwambo.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya Abubakar Bukola Saraki.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara Sen. Hassan Muhammad Gusau.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sen. Ahmad Sani (Yariman Bakura).
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Alh. Mahmud Aliyu Shinkafi (Dallatun Zamfara).
Excellency, Hon. Ummaru Bago.
Hon. Gwalalo.
Sen. Sahabi Alhaji Ya’u Kaura.
Sen. Tijjani Yahaya Kaura.
Senator Kabiru Garba Marafa.
Prof. Abdullahi (Walin Shinkafi).
Former Zamfara State Military Governor, Col. Jibril Bala Yakubu Rtd.
His Excellency, Alh. Mukhtar Ahmad Anka.
His Excellency, Malam Ibrahim Wakkala Muhammad Liman (Sarkin Malaman Gusau).
His Excellency, Ambassador Bashir Yuguda Gusau.
His Excellency, General Bande Kebbi PDP Governortorial Candidate.
H.E Mukhtar Shehu Idris.
H.E Nasiru Mu’azu Magarya ZMS Speaker.
Senator Hassan Lawal Dan-Iya.
Senator Barkiya Katsina.
Senator Aliyu Magatakarda Wamako Sokoto.
Senator Hon. Sani Dododo.
Sheikh Abdullahi Bala Lau.
Sheikh Kabiru Gombe.
Sheikh Ibrahim Dahiru Bauchi.
Sheikh Abubakar Giro Argungu.
Zamfara State Commissioner’s.
Zamfara State Council of Ulama.
Zamfara State Local Government Sole Administrators.
Zamfara State DG’s.
Zamfara Judicial Council.
Zamfara State Hisba Board.
Zamfara State S.S.A
Zamfara State S.A
Hon.Member Representing Mafara-Anka.
Hon. Member Representing Gummi-Bukuyum.
Hon. Member Representing Kaura-Birnin Magaji
Hon. Member Representing Bakura-Maradun.
Dattawa da sarakunan jihar Zamfara.
Malaman Addinin Musulunci.
Matan jihar Zamfara.
Matasan jihar Zamfara.

Da sauran dubunnan al-umma daga kowane sassa na fadin Najeriya.

Muna rokon Allah (SWT) ya mayar da kowa gidansa lafiya,Allah (SWT) ya saka da alkhairi, Allah (SWT) ya bar zumunci, Allah (SWT) ya shiga cikin wannan Aure alfarmar Annabi Muhammad (SAW).

Al’mansoor Gusau
Babban daraktan yada labarai na mai girma tsohon gwamnan jihar Zamfara Dr. Abdul’aziz Yari Abubakar.

Ga Hotuna Daga Bisani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button