Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf a ranar Asabar ya shirya addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya, tsaro da adalci a jihar. Wadanda suka halarci taron sun hada da jagororin NNPP na kasa..
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf a ranar Asabar ya shirya addu’o’i na musamman domin samun zaman lafiya, tsaro da adalci a jihar.
Wadanda suka halarci taron sun hada da shugaban jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, gwamnan jihar, Abba Kabir Yusuf da mataimakinsa, Kwamared Aminu Abdussalam da sauran manyan jiga-jigan gwamnatin jihar.
Dr. Sani Ashir ne ya jagoranci sallar.
Ga Hotuna Daga Bisani