Labaran YauNEWS

An Kwantar Da Budurwa A Asibiti Bayan Ta Qunshe Tusa Tsawon Shekara Biyu Saboda Kunyar Saurayi

Advertisements

An Kwantar Da Budurwa A Asibiti Bayan Ta Qunshe Tusa Tsawon Shekara Biyu Saboda Kunyar Saurayi

Matashiyar mai suna Cara An garzaya da ita asibiti ne, inda aka tabbatar da tana fama da cutar appendicitis, kamar yadda shafin LIB ya ruwaito.

Cara tayi imani da cewa, matse tusar da tayi tayi a gaban saurayinta, da takura wa kanta da tayi ne ya jafa ta a halin da ta tsinci kanta a ciki. Barista da ta dauka shekaru biyu tare da saurayinta mai shekaru 21, Kyle Duffy, ta tuna yadda ya ci dariya bayan ya gano kokarin da take don ganin ba tayi tusa a gabanshi ba, wanda hakan ne ya sa ta bukatar a yi ma ta aiki.

Advertisements

Ai An garzaya da wata budurwa mai shekaru 19 bayan daukar tsawon lokaci tana matse tusa a gaban saurayinta Hakan ya ja sai da aka ma ta aikin gaggawa a ranar Talata, 29 ga watan Maris, sannan ta kwashe kwanaki biyu tana jinya a asibiti Cara Clarke, wacce lamarin ya auku da ita, ta lashi takobin ba za ta sake matse tusa ba, daga yanzu sakin abin ta za tayi da zarar ta ji sauki.

Advertisements

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button