Hon Arafat Aminu Danmaliki Ya Hada Lafiyar Cin Abinci Da Shugabannin Jamiyyar NNPP
Dan Takaran Majalisar Jiha Ya Hada Taron Liyafar Chin Abinci Ta Musamman Da Shuwagabaninn Jamiyyar NNPP
Dan Takaran Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Bauchi Cikin Gari Hon Arfat Aminu Danmaliki Ya Hada kwarkwaryan Liyafara Cin Abincin Sallah Tare Da Shugabannin Jamiyyar NNPP Reshen Karamar Hukumar Bauchi Tare Da Wasu Shuwagabaninn Jamiyyar Ta Qasa.
Liyafar Yasamu Halartan Shugaban Jamiyyar NNPP Na Karamar Hukumar Bauchi Honourable Suleiman Musa Da Sauran Shuwagabanni Na Qasa Dashi A Matakin Karamar Hukuma.
Bayan An Cika Ciki Hon Arfat Aminu Danmaliki Yayi Godiya Da amsa gayyatarshi da Shuwagabaninn Jamiyyar Sukayi tare Bayyana musu Siyan Form Din Takararshi A Zabe Mai Zuwa Tare Da Shaidawa Jamiyyar Niyyanshi Na Bada Gudumawa Wa Jamiyyar Koda Baisamu Zarafin Yin Takara Ba.
A Gefen Shugabannin Jamiyyar sunyi Matukar Murna da irin kokarin Hon Arafat Tare Da Mishi Fatan Alkhairi.
Allah Ubangiji Ya Amshi Ibada.