FootballLabaran Yau

Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi

Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi

Dan wasan tsaron gida na Manchester City “Aymeric Laporte ya sanar da zai bar Man city ne a wani video a social media.

Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi
Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi

Laporte ya sanar da amincewar sa na komawa Al-Nassr bayan shekara biyar da rabi dayayi a England.

Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi
Laporte Ya Sanar Da Tafiyar Sa Daga Man City Zuwa Saudi

Dan kwallon kafa na kasar Spain din “Aymeric Laporte” zai zama sabon kwararren dan kwallon kafa daya yarda zai buga kwallo a kungiyar kwallon kafa na “Saudi Pro League” bayan dan wasan da suka buga kwallo a Man city tare “Riyad Mahrez” daya koma Al-Ahli a watan daya wuce.

DOWNLOAD MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button