Daya daga cikin Shugaban Alphopi na Najeriya wanda akafi sani da Elder Karofi na shirin yin Jana’zar simpanci a babban magarqama dake cikin garin Habuja.
A cewar sa zai sauka birnin tarraya ranar Laraba don gudanar da wa’azin jaha wanda zaiyi sanadiyar yin kisan gilla ma duk wani simpanci dake cikin jahan.
Ga Abinda ya rubuta a shafinsa daga bisani ⇓
“Ranar Laraba zan sauƙa a Birnin Tarayya Habuja don yin wa’azin Jaha. Tuni na shirya yin jana’izar simpanci a Kuje Prison da sauran matattaran riƙaƙƙun simpopi dake birnin tarayyar!!”