Kotu Ta Dakarta Da Ayu A Matsayin Shugaban PDP Ta ‘kasa
Ranan litinin da ta gabata a garin Makurdi, kotu (High Court) ta dakatar da ciyaman din PDP ta kasa Iyorchia Ayu a matsayin shugaba ta jam’Iyar PDP.
Hakan ya faru ne bayan kai qara da Conrad Utaan ward chairman na kamar hukumar Gboko dake jihar Benue ya kai domin zargin shi shugaban da Anti-Party.
A matsayin da ake ciki, shi Mista Utaan ya samo dakatarwan ne a kotu bayan kai kara da yayi. Wanda hakan yasa shima ya dakarta da Ayu a matsayin member na PDP har zuwa lokacin da kotu zata zauna akan karar ranan sha bakwai ga watan aprilu ta shekar duba biyu da Ashirin da uku.
Bayan kotu ta dakatar dashi shugaban Jamiyar PDP ta kasa. Mister Ayu ya tofa nashi ya fadi cewa NEC na jam’Iyar ne kawai take da daman dakatar dashi a matsayin shugaban jam’iyar
Jami’an yan sanda sun samu nasaran damke Mutum dari bakwai da Tamanin da daya(781) suke kulle akan hargitsi da badakalan zaben da ta gabata
Yan sandan Najeriya sun ce a shirye suke suyi aiki don kame da ladabtar da Duk wanda aka samu hanun shi cikin hargitsi da badakala wajen zabe, a zaben da ta gabata a Najeriya gaba daya.