Labaran YauNEWS

Munkoreka Har Abada Daga Masallacin Apo- Dan Sadau

Munkoreka Har Abada Daga Masallacin Apo- Dan Sadau

Shugaban Kwamtin masallacin Juma’a na kwatas din ‘Yan Majalisu da ke Apo, ya ce gaba-daya sun kori limamin Masallacin Apo da ke Abuja, Sheikh Muhammad Nuru Khalid daga Masallacin.

Dansadau, ya ce sun kori Nuru Khalid ne gaba-daya saboda ya ki yin nadama bayan an dakatar da shi. biyo byan wasu bayanai na rashin yin nadama da shi sheikh nuru khalid yayi.

Shugaban kwamatin, ya bayyana hakan a ranar Litinin a wata takarda da kwamatin ya aikewa limamin.

Dansadau ya ce dalilin daukar sabon matakin na korarsa gaba-daya na kunshe cikin wata takarda da kwamitin masallacin ya fitar a ranar Litinin 04/04/2022 dauke da sa hannun Sanata Dansadau da aka aike wa Sheikh Nuru Khalid din.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button