Labaran YauNEWS

Sheikh Musa Ayuba Lukwa Ya Jagoranci Sallar Idi

Sheikh Musa Ayuba Lukwa Ya Jagoranci Sallar Idi

Sheikh Musa Ayuba Lukwa kenan yayin da ya jagoranci ɗumbin magoya bayansa suka gudanar da Sallan Eid-El-Fitr a Anguwar Mabera dake cikin Birnin Sokoto yau Lahadi.

Malamin ya ce an ga wata a sassan da yawa na Najeriya har da Sokoto, kazalika an ga wata kasashe kamar Nijar, Mali, Afganistan da suaran su.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Saidai mafi akasarin alummar musulmi sunbi umurnin Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar Na daukan azumin yau tare da yin sallah gobe Lahadi.

A bangaren mabiya Darikar Sheikh Dahiru Usman Bauchi shima akwae labarin dake yawo cewan ya umurci mabiyanshibda su ajiye azumi yau tare da jinkirta sallahn idin zuwa gobe.

Wasu cikin mabiyan nashi sun ajiye,  yayin da wasu sukacigaba da azuminsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button