Labaran YauNEWSPolitics

Zanyi Takarar Shugabancin Nijeriya – Osibanjo

Zanyi Takarar Shugabancin Nijeriya – Osibanjo

Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a safiyar ranar Litinin ya fito balo-balo ya ayyana burinsa na fitowa takarar kujerar shugaban kasar Nijeriya a zaben  mai gabatowa 2023.

A cikin wani sakon bidiyo mai tsawon minti 6 da dakika 56 da Osibanjon ya wallafa a shafinsa na facebook, inda yake cewa, “A yau na fito na bayyana muradina na yin takarar kujerar shugaban Kasar Nijeriya a karkashin Jam’iyyar APC.”

DOWNLOAD MP3

Mutane dayawa nata rade-radin fitowar Mr Osibanjo tunda jimawa, a gefe guda kuma wasu ke ganin ba abu mai yiwuwa bane idan akayi laakari da Takarar uban gidanshi Ahmed Bola Tinubu.

Ko Ya Zata Kaya?

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button