Jami’inmu na Labaranyau Blog ya samu labarin cewa Bayan an saki Murja Kunya Tik Tok daga hukumar yan sanda an makata kotun shari’ar musulunci.
Kotun shari’ar musulunci a jihar Kano ta aike da Murja Ibrahim Kunya jaruman TIKTOK gidan yari bisa zarginta da bata suna ga wasu abokanta.
Sai dai Murja ta musanta duka tuhume-tuhumen da ake mata.
Kotu ta dage shari’ar zuwa 16 ga wannan wata da muke ciki.
Karin bayani na nan tafe.