Labaran YauKannywood

Murja Kunya Ta Saki Zazzafan Bidiyo Bayan Hukuma Sun Saketa

Jarumar Tiktok Da Akafi Sanida Murja Kunya ta saki zazzafan bidiyo bayan an sakota daga hannun Hukuma

Murja Ibrahim Kunya tayi shuna ne a shafukan sada zumunta musamman shafin nan na Tiktok, an damke jarumar Tiktok din ne a sanadiyar wasu bidiyoyi data saki tana wasu zage-zage hakan ne yasa hukumar majalisar Malaman Kano suka saka aka damko ta.

Murja Kunya Ta Saki Zazzafan Bidiyo Bayan Hukuma Sun Saketa

Bayan da ta shaki iskar yanci, jarumar yanar gizon wato Murja tayi bayani akan yadda akayi aka kamata ta, ta fada cewa Idris Mai Wushirya ne ya jata da tadi a Waya har aka zo akayi ram da ita, sai dai masoyan mai rikicin gangan din sun Bukaci da ta kara yin bayani akan abunda take nufi.

Daga karshe tayi nadamar abunda ta aikata sannan ta fasa birthday din nata da aka shirya yi ana dab da kamata.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Ga Asalin Shafinta Na Tik Tok: @MurjaIbrahim25

Ga cikakken Bidiyo Murja Kunya Yar Tik tok nan ⇓

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button