Labaran YauNEWS

Abin Al Ajabi! Shanun Wani Dattijo Sun Dawo da Kansu Bayan Sajcesu Da ‘Yan Bindiga Sukayi

Abin Al’ajabi a Karamar Hukumar Kauran Namoda, Shanun wani Dattijo sun Dawo da Kansu Bayan Sajcesu da ‘Yan Bindiga sukayi Jiya.

A jiya ne wasu ‘yan bindiga suka dira unguwar Baure (Shiryar Nafi’u) cikin karamar Kaura Namoda suka Kuma sace shanun wani dattijo amma ko da mutane suka je masa jaje sai ya ce babu wani dan iska da ya isa ya sace masa shanu adan haka zasu dawo.

Haka kuwa akayi yau da safe sai ga shanun sun dawo da kansu sai dai ya ce akwai saura zasu dawo Suma.

Allah Mai Iko.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button