Labaran YauNEWS

Siyan Fom Din Ba Zata – Dr Muhammad Ali Pate

Siyan Fom Din Ba Zata – Dr Muhammad Ali Pate

Siyan Fom Din Takarar Gomnan Jihar Bauchi Da Dr Muhammad Ali Pate Yayi A Qurarran Lokaci Yazo A Bazata Ga Yen Siyasar Jihar Bauchi Dama Alumma Baki Daya.

A safiyar yau ne aka tashi da Labarin siyan fom din takarar gomna wanda Dr Muhammad Ali Pate Chigarin Misau Yasiya bayan shafe tsawon zango ba’aji Duriyarsa a siyasar jihar ba.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Saidai masu hasashe sunce hakan baizo da mamaki ba  biyo bayan wata tsohuwar ganawar sirri dashi Dr Muhammad Ali Pate Yayi da Shugaban Jamiyyar APC Na Qasa Abdullahi Adamu.

Dr Muhammad Ali Pate Yasiya Fom Dinne jiya wanda ya rage saura kwana daya a rufe siyarda form din takara ta Jamiyyar APC form din kiyasin kudinshi yakai naira miliyan hamsin.

Ko ya masu karatu suke ganin Wannan ba zata?

Ku biyo shafin Labaranyau

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button