Abun Al Ajabi Kalli Kasuwar Da Ake Sayar Da Kudi A Wata Qasa Cikin Afrika

Abun Al Ajabi Kalli Kasuwar Da Ake Sayar Da Kudi A Wata Qasa Cikin Afrika

Lallai abubuwan mamaki basu qarewa a fadin duniyan nan, yanzu haka wasu hotuna neh suke ta zaga kafar yada zumunta yanda akaga wasu mutane a cikin qasar Somalia na sai da kudi wa mutanen gari.

Gaskiya abun yabama ma’aikacin Labaranyau mamaki ganin haka yasa mukace bari mu gwadawa masu kallonmu hotunan dan bawa edonsu abinci.

Hotunan Mutanen Da Suke Sayar Da Kudi Cikin Wata Kasuwa Na Qasar Somalia

Shin me zaka/ki iya cewa gameda wannan Kasuwar Kudi?

Ga wajen comment dan qasa kadan.

Cigaba da garzayowa labaranyau don samun sabin labarai na ababen al’ajabi a fadin duniya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button