AddiniLabaran Yau

Addu’ar Da Ta Sa Sheikh Isa Ali Pantami Ya Fashe Da Kuka

Wannan Addu’ar Ta Sa Sheikh Isa Ali Pantami Ya Fashe Da Kuka

Sheikh Isa Ali Pantami ya fashe da kuka yayinda yake karanta sakonni da mutane kan turo masa lokutan tafsirin sa.

Malam ya fashe da kukane yayinda wani yaturo masa da addu’a yana fatan Allah ya jikan iyaye ya gafarta musu. Lallai wannan addu’a ta girgiza malam wanda tuni yasashi ya pashe da kuka. Tafsir Video of Sheikh Isa Ali Pantami 2022.

TAFSIR DETAILS ⇓
Cleric Name: Isa Ali Pantami
Tafsir Title: Addu’ar Da Tasa Malam Ya Fashe Da Kuka

Released Date: 2022
Format: MP4/Video High Quality KBPS

DOWNLOAD MP3

Ga Bidiyon Addu’ar Ta Sa Sheikh Isa Ali Pantami Ya Fashe Da Kuka ⇓

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button