
Shugaba Bola Tinubu Ya Gana Da Oba Of Benin A Fadar Shugaban Kasa
Shugaban kasa Bola Tinubu a yau (Juma’a) ya karbi bakuncin mai martaba, mai martaba Omon’Oba N’Edo Uku Akpolokpolo Ewuare II, Oba na Benin da tawagarsa a fadar gwamnati dake Abuja.
Oba na Benin na ganawa da Tinubu a karon farko bayan rantsar da shi a matsayin shugaban Najeriya a ranar 29 ga watan Mayu.
Ga Hotuna
Daga Bisani Tinubu Ya Gana Da Tsohon Gwamnan Lagos Ambode
Shugaba Bola Tinubu a yau Juma’a ya gana da tsohon gwamnan jihar Legas, Akinwunmi Ambode da gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani a fadar shugaban kasa dake Abuja.
Ga Karashin Labarin Anan