Asalin Bayani, Wannan Shine Abinda Yafaru Tsanin Hannatu Da Ali Nuhu
Yanzu yanzu fitacciyar jaruma na masana’antar kannywood mai suna Hannatu Bashir ta bayyana wa duniya abunda ya faru tsakanin ta da Sarkin masana’antar ta Kannywood wato Ali Nuhu, an gano inda jarumin Ali Nuhu.
Yanzu haka halinda ake ciki Ali Nuhu ya maka ta a kotu bayan kai mata sammaci da akayi.
Ita Hannatu kamar dai yadda aka santa bata da tsoro, cikin rashin tsoro ta bayyanawa duniya abunda Ali Nuhu din yayi mata akan sabon shirin ta da take dauka mai suna Sanadinki Ne.
Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,a cikin bidiyon ta bayyana gaskiyar abunda ya faru din.
Kalla Bidiyon A Kasan Rubutun Nan ⇓