Tinubu da kwankwaso sun hadu a Fadar shugaban kasa
Shugaban kasa Bola Tinubu ya shiga tattaunawa da jagoran jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa kwankwaso a fadar shugaban kasa a garin Abuja.
Kwankwaso shine dan takarar shugaban kasa na farko a zaben da ta gabata 2023 wanda ya kai wa ziyara ga Tinubu a Aso Rock Villa.
In an tuna ran 16 ga watan mayu, sun hadu a Kasar faransa dan magana kan zaman lafiya.
A rahoton, ta nuna cewa Tinubu Yace wa kwankwaso yayi magana wa yan jam’iyyar sa dan suyi aiki tare.
Kuma Shugaban kasan da kwankwaso sun amince da zasu cigaba da zama dan tattaunawa.
Sauran bayanan Suna tafe……..