Labaran YauNEWS

Sabon Harin Da Yan Bindiga Suka Kai Ya Rutsa Da Dan Kwamishina – Yan Sanda

Sabon Harin Da Yan Bindiga Suka Kai Ya Rutsa Da Dan Kwamishina -Yan Sanda.

Jamian yan sanda sun tabbatar da sabon harin da yan bindiga suka kai garin Tsafe babban hedkwatar karamar hukumar Tsafe na jihar

Maimagana da yawun yan sandan na wannan shiyyar Muhammed Shehu, ya shaidawa manema labarai  afkuwan harin da yan bindigan suka kai gabashim garin na tsafe , yenda suka gauraye garin da harbe-harbe kan mai uwa dawabi.

DOWNLOAD MP3

Ya kara da cewa harin yayi sanadiyyar rasa rayukan mutane uku  ciki harda dan kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida kuma tsohon mataimakin sufetan yan sandan nijeriya Mamman Tsafe.

Maimagana da yawun yan sandan yace sun kawo harin a lokacin da alumma ke gudanar da sallah kuma sun san gidan kwamishinan na kan layin da suka kai harin.

Bayan jamian tsaro sunji karan harbe-harbe sun dukufa wajen kai tsaye  amma sun basuci nasaran samun yan bindigan ba.

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button