EntertainmentLabaran Yau

Shahararren Mawakin Najeriya Davido Ya Bayyana Cewa Shi..

Mawakin Najeriya Davido ya bayyana cewa shi ma’auraci ne

Jarumin Mawakin Najeriya David Adeleke wanda aka fi Sani da davido ya tattauna da yar wasan barkwanci kiekie, a nan ya amsa tambayoyinta da karin bayani akan al’amuran rayuwa sa.

Mawakin ya rabu da yanan gizon sadarwa a kwanakin baya, lokacin da ya rasa dan sa Ifeanyi a hatsarin fadawa ruwa.

DOWNLOAD HERE

Shi david ya bayyana cewa dawowansa yanan gizon sadarwa, yayi ne a bidiyo meh karamin zango wanda yake bayani akan Sabuwar Album dinsa Meh suna “Timeless” wanda ya shiga kasuwa ranan 31 ga watan maris na 2023.

Saurari Davido Timeless Album ⇓

DOWNLOAD MP3 HERE

A shekaran da ta gabata, labarin davido da masoyiyarsa chioma ya zaga koh Ina akan sunyi aure wanda babu koh daya daga cikin su da ya tabbatar da hakan.

Hiran su da yar barkwanci kiekie, Jarumin mawakin ya tabbatar da cewa ya auri chioma, Kuma yayi magana akan sabuwar album dinsa.

Davido ya ce barin shi waka na dan wani lokaci ya bashi damar hangen abubuwa dayawa na rayuwa, daga harkan waka har iyali da yan uwa.

Akan album din wakansa , ya bayyana cewar a shirye komai yake da tafiye tafiyen kamin ya samu cikas wata hudu da suka wuce.

A karshe yace bayan mutuwan dansa ga koma ya karayin wasu wakoki dan gyarasu a album dinsa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button