Labaran Yau

Hukumar Kula Da Kwallon Kafa A Europe UEFA Mai Zaman Kanta Ta Tabbatar Da Aleksander Ceferin A Matsayin..

Hukumar Kula da Kwallon Kafa a Europe UEFA Mai zaman kanta ta tabbatar da Aleksander Ceferin a matsayin Shugaban ta a Karo na Uku

Ya kasan ce Dan shakara 55 a lokacin Yana matsayin alkali a Slovenia ya fito takaran Shugaban cin Kwallon fa me zaman kanta na EUROPE a 2016.

Yayi nasara a yayi da yayi retire wa shahareren Dan fransa Michel Platini, har zuwa yau da aka Kara zaban sa a Karo na Uku zai Yi mulki har 2027

Saka Zaben da ya kasan ce sabon tsare tsare da ya kawo na cigaban kwalon kafa a Europe.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Wadda yayi nasaran dakile Shirin kawo super league wadda zai kawo cikas wa UEFA champions league

Ya Kara fito da tsare tsare wa champions league da zuwa wata shekara za a Fara amfana da ita.

Kuma ya Kan shirya dokoki game da kungiyoyin wasan tamola da za a samu musu Ido wajen sayen yen wasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button