Anga Watan Azumin Bana Yau
Hukomar Kasar Saudiyya Ta Sanar da ganin watan azumin ramadana na wannan shekara Yau juma’a 1 ga watan Afrilu 2022.
Kasar Saudiyya ta bada umurnin daukan Azumi ga dukannin musulmi daga gobe asabar.
Anga watannne na ramadan a wasu sassa na kasar saudiyya, banlagash, pakistan.
Saidai haryanzu a Nijeriya babu wata sanarwa a hukumance na daukan azumin.