
Ranar Asabar hudu Ga watan Febreru 2023 aka daura auren Abdulmatin Salihu wanda akafi sani da “Dattijo”.
Abdulmatin Salihu jami’ine na wannan babban shafinmu na Labaranyau Blog, Dattijo ya sanu neh wajen wanzarda ababen da zasu fadakar, su rinjayo hankulan mutane zuwaga yin abinda yakamata.
Bukatanmu a gareka meh ziyartan shafinmu shine ka taya dan uwanmu murnar samun dacewar matar aure da kuma musu adduar Allah Ubangiji ya basu zaman lafiya da zuria dayyiba. Ameen
Ga Hotunan Yanda Hidiman Bikin Abdulmatin Salihu “Dattijo” Yakasance
Allah Ubangiji ya bada zaman lfy ameen.