Sen Rabiu Musa Kwankwaso Yabar PDP
Tsohon Ministan tsaro kuma tsohon gomnan Jihar kano Sen Rabiu Musa Kwankwaso ya sauya sheka daga jamiyyar PDP Zuwa NNPP mai kayan marmari.
Sanarwan yafito ne ta wata takarda wanda ya yake kunshe da sa hannun Sen Rabiu Musa Kwankwason.
Ko meyi Hasashen mutane sauya shekan nashi…?