Labaran YauNEWS

DA DUMI DUMI!! Hon Hamisu Yayi Murabus Daga Jamiyyar APC

Hon Hamisu Yayi Murabus Daga Jamiyyar APC

Yanzu haka Labari ya riski Jami’inmu na Labaranyau kan cewa Jajirceccen matashin dan siyasanda yayi fiche wajen kawo sauyi da cigaba ma tafiyar matasa a siyarsa jahar Bauchi da qasa baki daya yayi murabus daga jam’iyar tsintsiya.

Hon Hamisu wanda ya wallafar da tafiya mai daurewa na Hamisu Nuru Jibrin Actualization Concepts ya fice daga APC ranar sha bakwai ga watan Mayu.

Ga cikakken bayanin abunda ya wallafar a shafukan sada zumunta a qasa kadan ⇓

Yau, 17/05/2022, Hon. Hamisu Nuru Jibrin ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC. Hakan ya biyo bayan tattaunawa da yayi da masu ruwa da tsaki ne dakuma magoya bayansa a fadin jaha. Ya mika godiyarsa wa jam’iyyar da nuna masa goyon baya a tsawonshi na zama a cikinta. Zai sanar da magoya bayansa yanda ya dosa a siyasarsa insha Allah nan bada jimawa ba.

Ga Bayyanin Da Turanci Dan Qasa Kadan ⇓

Hon. Hamisu Nuru Jibrin have resigned from the All progressives congress.

Today, 17/05/2022, Hon. Hamisu Nuru Jibrin officially resigned from the All progressives congress (APC) with immediate effect. After wide consultations with stakeholders from across the state, he decided to leave the ruling party. He thanked the party for giving him massive support during his time at the party, and also his supporters for their unwavering support since he started his political journey. His next move will be communicated soon.

Mudai zamuce Allah yasa hakan shine mafi alheri a gareshi.

Mabiya meh zaku iya cewa dangane da wannan al amari?

Domin samun wasu sabbin labaran danna ⇒ NAN

DOWNLOAD ZIP/MP3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button