Labaran YauFeatured

Ga Yadda Zaka Saurari Wayar Da Budurwarka Keyi Da Wani Saurayi Batare Da Tasani Ba

Yadda Zaka Saurari Wayar Budurwarka Keyi Da Wani Saurayi

Sau da dama gaye yakan kira wayan budurwansa yaji ance masa line busy kuma idan ya tambayeta da wa take waya sai tace da kawartane ko kuma dan uwanta.

Lallai wannan abu kalu balene ga samaruka a yau shiyasa daya daga cikin jami’inmu na labaranyau ya kawo muka yanda zaka gano wayar da yarinyarka takeyi da wani saurayi ba tareda ta saniba.

Kafin mu koya maka yanda zaka gano da Allah ka tabbatar budurwan nan naka ka shirya auranta neh saboda beh kamata ka katse mata mu’amala da wani ba indai kai din ba da niyar aure kazo ba.

DOWNLOAD MP3

Yadda Zaka Saurari Wayar Budurwarka Keyi Da Wani Saurayi

DOWNLOAD ZIP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button