Labaran YauNEWS

Cikakken Bayani Gameda NITDA Blockchain Scholarship 

Mutane nata tambayan jami’anmu game da NITDA Scholarship, to ga cikakken bayani a gameda NITDA Blockchain Scholarship

Abinda Yakamata Kasani Akan NITDA Blockchain scholarship

Program da za’a fara zai qunshi Abubuwa kamar haka Bitcoin theory, JavaScript and golang na tsawon sati 2
Bitcoin Blockchain na tsawon sati 5
Sai project na tsawon sati 5

A sati 2 na farko akwai assignment da za’a Bada Wanda sai kasamu kaso 30th na abinda ake nema domin kasamu damar cigaba da kasancewa cikin program! idan ka Gaza bazai yiwu atafi dakai ba

Program din zai dinga daukar 20hours a kowanne sati Amma working days kaga kenan 4hours kowacce rana Banda Saturday and Sunday

DOWNLOAD MP3

Sannan idan son samune ana buqatar kasamu Wani mentor Wanda zaku dinga haduwa on Saturday kuna tattauna abinda aka koya muku

Bayan an kammala program za’a gayyaci wasu suyi join na BSV Blockchain ecosystem inda anan mutum zai iya samun aiki Kai tsaye

Yan kudu suna qirqirar group ne domin taimakawa junansu a program din Koda yaushe suna update suna sharing ideas Wanda suke da skills suna taimakawa Wanda Basu dashi
Allah ya badaa saa.

DOWNLOAD ZIP

TV-5 KURA
Engr zaharaddeen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button