FootballLabaran Yau

Chelsea Sunsha Duka 3 – 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium

Chelsea Sunsha Duka 3 – 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium

West Ham sun daki Chelsea da kwallaye 3 da 1,  A minti 7 West Ham suka samu bugun kona, wadda “James ward-Prowse” ya yanko, sai “Nayef Aguerd” yayi tsalle ya saka ta a ragar Chelsea da kayi.

Sai dai “Nayef Aguerd” ya samu yelon kati na biyu a minti 67, bayan yelon katin daya samu a minti 13 na farkon wasa, hakan yasa West Ham suka dawo yan wasa goma a fili.

Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium
Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium

“Chukwuemeka” ya jefa kwallo kwallo a minti 28, saida ya yanka “Tomas Soucek” a gaban raga, sannan yaci kwallon, wannan ita ne kwallon sa na farko a Chelsea.

DOWNLOAD ZIP/MP3

“Tomas Soucek” ya jawo an bawa Chelsea bugun kai tsaye da gola (penalty), ya kwashe “Raheem Sterling” ne a cikin gaban raga a minti 42. “Enzo Fernandez” neh ya buga kwallon, amma.
Golan West Ham “Alphonse Areola” ya tare kwallon a hanun hagu.

Bayan an dawo daga hutun rabin lokaci, a minti 53, “Michail Antonio” ya saka kwallo a ragar Chelsea wadda “James Ward-Prowse” ya buga masa daga tsakiyan fili.

Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium
Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium

West Ham sun samu “bugun kai tsaye da gola”(penalty) a minti 90+5, wadda “Moises Caicedo” ya kwashe Emerson a cikin gaban ragar Chelsea. “Lucas Paqueta” ya saka kwallon a dama inda ya kori golan Chelsea”Robert Sanchez” ta hagu.

Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium
Chelsea Sunsha Duka 3- 1 A Wasan Dasuka Je Bakunta Gidan West Ham A London Stadium

West Ham sun kwashe maki 3 a wasan, Chelsea kuma ta koma gida da maki 0

Check Out West Ham 3-1 Chelsea Highlights – Extended Below:

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button