Labaran Yau

Bayan Sun Gama Daukan Hoton Abincin Suka Ci Suka Sha Sai Naji Sun Ce Wai Next Order – Prince Abdul

Wasu Yan Matan Da Sukaci Abincin Da Yakai Kusan 300k, Kuma Bayan Sun Gama Ci Saurayinsu Ya Gudu Yaki Biyan Kudin

Matashi mai suna ABDUL wanda shine iftilain ya faru dashi yafito ya bada cikakkiyar labarin abun da ya hadasu da su Siyama 

Ga cikakken labarin Labaranyau Blog ta kawo muku na abinda yafaru tsakanin Prince Abdoull da Siyama ⇓

“IS BETTER I CLEAR THE AIR, REGARDING GUSTO”

I have been with this girl for a while.

On a very good day, she asked me if we can go out. We talked about places she have in mind and I suggested Patoosh, Gusto, Pizza Hut and Dominos.

 

Which I asked her to choose one. And she chose Gusto. Shekenan muka sa lokaci which we all agreed to and time. Nayi budgeting kudin da zamu kashe da sauran su.

Nazo kofar gidan su na dauke ta, tace min wai mujira besty, nace waye besty tace Siyama, taje ta dau abu a cikin gida.

Duk tunani na, zata kawo mata abu ne mu wuce sai kawai naga yarinyar ta bude kofan baya ta shige. Bance komai ba, Muka gaisa nayi murmushi.

Muna tafiya sai take ce min zamu biye ta Janbulo mu dau Ummita da Nadiya. Nace mata ina zasu je? Tace wai tare zamu fita.

Bance komai ba mukaje muka dauke su. A hanyar tafiya na gama lissafi na nace 100k zai mana. Nayi zeroing mind dina zan kashe 100k duk da dai ba abin da naso in kashe ba kenan.

Tun a hanya suka fara bani haushi wai in kashe Bluetooth din waya na zata connecting din wayanta tasa mana waka. Bance komai ba.

In zasu dau hoto sai su dinga yin gefe da camera dan kar in fita a hoton. Haushi kaman zai kashe ni bance komai ba.

Muna isan Gusto ashe tasa a reserving gu. Ina zaunawa sai ita Ummita wai dan Allah mu canza seat tana son tazauna ganga da Nadiya. Haka na tashi bance komai ba.

Waiter ya kawo mana Menu. Budan bakin Siyama wai foreign dishes zata gwada yau. So da kudi na ne ma ashe zasu gwada 🤦‍♂️

Duk abin da suka ce a kawo musu sai in duba kudin. Bance komai ba. Ni na fara bada order abinda za’a kowo min.

All my bill was 8k but su as of the first order their bill was around 115k and that’s just for 3 people and Nadiya’s order they want to confirm if is still available.

So they confirmed is available and she placed the order, making the first orders for all of them was 155k+. Bance komai ba.

Bayan an kawo suka gama daukan hoto abinci suka ci suka sha sai nake jin suna cewa wai toh next order suyi different varieties (foreign and local) so that they will test them at the same time. Bance komai ba.

Na rasa taya zan fara. Wani abu na ce min in kwanta kaman banda lafiya a fita dani emergency wani abu kuma yana ce min a’a. Still dai na composing kaina bance komai ba.

Kuma what is even annoying me is that many guys are talking to them like 🤦‍♂️ nace toh yaran nan yan duniya ne.
Shikenan suka gama aka kawo bill sai take nuna ni wai waiter ya bani nikuwa na karba naga 220k+.

Daman ina da bandir na kudi a jikina nanuna zan biya but I will just pay with a card because kudin bai kai ba.
Nace zanje mota in dauka card dina sai aka kira ni a gida wai inzo da sauri.

Mantuwa nayi ban biya ba. Dan a birkice na bar gun.

Yau dai Jamila Ibrahim Ta sake juyowa takan mata yanda suke kuskuren tara kawaye ⇓

Mundin kaga yarinya budurwa da dandazon kawaye Lodi Lodi inda Hali ka rabu da ita , kaga waenan she*gun kawayen dayawa Basu kulla Alkhairi sai tsiya , kullun so suke kawarsu tayi aure ta dinga Basu labarin zamantakewar ku..

 

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button