Labaran Yau

Kalli Yanda Kudan Zuma Suka Chanja Ma Wani Sabon Ango Halitta

Kalli Yanda Kudan Zuma Suka Chanja Ma Wani Sabon Ango Halitta

Misalin karfe 11 na dare muna kwance tare da matana mai cikin wata 6. Bazato ba tsammani kawai sai naji ana bubbugani Tashi Mai Gida.

A birkice na mike ganin birkitan dayayi. Tashina keda wuya natambayeta lafiya. Mezan gani kawai naga tafashe da kuka wai ZUMA zatasha.

Nace a Wannan Tsohon Daran a ina zan samu zuma. Tace Oho ta tura baki, ai ko nan take hankalina Ya Matukar tashi bansan lokacin danayi kukan kuraba na mike na yi tamaza jarumai nayi waje dan samar wa abun Alfaharina zuman dazatasha .

Nafito kofar gida natsaya nafara tunanin aina zan samo wannan Zuman gashi bani maganin sisi kuma ina tunanin matana da dan cikinta, kawai saina kama tafiya da kafa, ina Cikin Wannan fafiyarne ina sakesake a raina kawai sai na tuna da wani Gidan Gonan da ake kiwon zuma acan kusa da wani kauye a gefen garin mu, banyi kasa a gwiwwa ba na nufi can da saure.

Isana keda wuya na taradda gidan gonan a kulle,mai gadi kuma na bacci, sai nazaga tabaya nahau ta katanga na dira cikin gidan gonan, ina dira natafi kan zuma gadangadan dan ban taba deban zumaba.

Ina kai hanu mai zanji kawai sai naji dasss.
Ashhhh yasin ta harbeni.
In takaice mukudai kafin nayanki wannan zuman kaga yadda na mokade kaman rubebbebben mongoro, haka nasha harbin zuma kuma nayanki zuman na kama hanyan sai gida.

Kalli Yanda Kudan Zuma Suka Chanja Ma Wani Sabon Ango Halitta
Kalli Yanda Kudan Zuma Suka Chanja Ma Wani Sabon Ango Halitta

Isa gida keda wuya ina doka sallama kyakkyawar matana tana bude mun kofa ta zan dama wani mummunan ihu, naje zan rikota lafiya kawai taja da baya ashe wai fiska nane yayi razanata wai bata ganeniba.

Sai tafara tambayana ina Mijinta wanda yabani aika inkawo nace mata gani nine mijin ki COMRADE.

Kawai tace Allah sawaka ta auri dorinan ruwa, sai kaga mijina kyakkyawan COMRADE ne🤣🤣.

Meh zaka iya cewa akan wannan abinda yafaru da Comrade sabon ango?

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button