Labaran YauNEWSPolitics

Kafin Sha Biyun Rana Na Kayar Da Zulum – Dan Takarar PDP Borno

Kafin Sha Biyun Rana Na Kayar Da Zulum – Dan Takarar PDP Borno

Dan takaran Gwamnan jihar Borno karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party PDP, Mohammed Jajari, yace ya lashe zaben fidda gwani ne saboda al’ummar Borno sun san zai iya tunbuke gwamnatin APC a zabe mai zuwa.

Read more : labaranyau.com

Yace mutane na ganin cewa Zulum yana wani aiki kwarai amma a kasa babu abinda yake yi illa korar ma’aikata.

Gomna Babagana Zulum 

Yace: “Lokacin da yanki Fom karkashin PDP, wasu abokai na a Legas, Abuja,dss sun kirani cewa shin da Gwamna Zulum nike niyyar takara? Amma nace musu zan yanki tikiti kuma in kayar da shi.”

Jajari yace zai lallasa Zulum wanda mutane ke ganin yayi kokari. Yace Zulum bai yi kokarin da ya cancanci a zabeshi ba a 2023.

Masu karatu me za ku ce?

#labaranyau

Atiku Abubakar ya mance da zancen zai iya samun kuri’u miliyan 11m a 2023 – Kwankwaso 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button