Labaran YauNEWSPolitics

Yen Nijeriya Sun Waye, Atiku Yabar Yaudarar Kanshi Da Maganan Kuri’u Miliyan 11 – Kwankwaso

Yen Nijeriya Sun Waye, Atiku Yabar Yaudarar Kanshi Da Maganan Kuri’u Miliyan 11 – Kwankwaso

Abuja – Tsohon gwamnan Kano kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a NNPP, Sanata Rabiu Kwankwaso, ya ce Atiku Abubakar ya mance da zancen zai iya samun kuri’u miliyan 11m a 2023. Kwankwaso ya ce ya kamata ace tsohon mataimakin shugaban ƙasan ya ankara da cewa siyasar Najeriya ta canza salo a shekaru uku da suka gabata, kamar  channels ta ruwaito. Read more: labaranyau.com

  1. Jagoran jam’iyyar NNPP mai kayan marmari ta qasa ya yi wannan furucin ne ranar Talata a Abuja, jim kadan bayan kammala tantance shi a matsayin ɗan takarar shugaban qasaYa ce a halin yanzun yan Najeriya sun shiga taitayin su, sun waye fatan da suke su samu shugaba da zai kawo sauyi a ƙasar nan kuma ya tafiyar da ita kan hanya mai kyau.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button