Photo News: Tinubu yayi sallar Jumma’a a villa
Zababben Shugaban kasan Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya ziyarci Shugaban kasa Muhammadu buhari a fadar Shugaban kasa inda suka tattauna har yayi sallar jumma’a a cikin masalllacin fadar Shugaban kasan na villa Abuja.
A sahun farko, Mai ci da Mai JIran gado suka zauna a cikin masallacin
Hotunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Sabon shugaban kasa Nijeriya mai jiran gado Asiwaju Bola Ahmed Tinubu Sun halarci Sallar juma’a tare a masallacin Villa.
Ku biyo mu dan samun ingantattun labarai