Labaran YauNEWS

Hon Kasimu Haruna Yazama Dan Takarar PRP Na Majalisar Jiha Ba Hamayya- Taraba

Hon Kasimu Haruna Yazama Dan Takarar PRP Na Majalisar Jiha Ba Hamayya- Taraba

Dan Takarar Kujerar Majalisar Jiha Mai Shirin Wakilcin Alummar Mazabar Zing A Majalisar Jihar Taraba Hon Kasimu Haruna Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Jamiyyar Wanda Akayi Jiya Litinin A Sakatariyar Jamiyyar Dake Jihar Taraba Ba tare Da Hamayya Ba.

Hon Kasimu Yakasance Dan Takara Daya Tilo Wanda Yajima Yana Fafutuka Tare Da Tallata Jamiyyar Ta PRP A Gabaki Daya Jihar Taraba,  Wanda Hakan Muke Tsammani Na Daya Daga Cikin Dalilan Dayasa Ya Rasa Abokin Takara.

DOWNLOAD MP3

Dubban Magoya Bayan Dan Takarar Majalisar Jihar Sunsamu Halartan Wajen Gudanar Da Zaben Don Nuna Goyon Bayansu Ga Dan Takarar A Harabar Sakatariyar Jamiyyar Dake Jihar Taraba.

Shidai Hon Kasimu Haruna Zaiyi Takara Ne Da Dan Majalisar Jiha Na Zing Maici Wanda Yake Jamiyyar PDP.

DOWNLOAD ZIP

Mutane Dayawa Daga Yankin Nasu Na Hasashen Hon Kasimu Zai Iya kawo Cikas Wa Dan Majalisar Maici,  Bisa Chanchantarsa Dakuma Kasancewarshi Matashi Wanda Baida Matsala Da Dokacin Alummar Ta Mazabar Karamar Ta Zing Dake Jihar Taraba.

Allah Shi Idda Nufi

Shiga Shafin Labaranyau don samun Labaranyau 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button