KannywoodLabaran Yau

Bidiyon Shaqatawar Salma Kwana Casa’in Wanda Mutane Ke Magana Akai

Bidiyon Shaqatawar Salma Kwana Casa’in Wanda Mutane Ke Magana Akai

Yanzu Haka Mutane Hankalinsu Ta Karkata Kan Shaqatawar Salma Kwana Casa’in Ganin Yanda Hankali Ya Kwanta Take More Lokaci, Bidiyon Jarumar Kannywood Salman Kwana Casa’in Tana Shaqatawa A Bakin Ruwan Lagos.

Tun Bayan Fitanta Daga Shirin Kwana Casa’in Mutane Keta Neman Susan Halinda Salma Kwana Casa’in Wanda Asalin Sunanta Shine Maryuda Yusuf. Jarumar Tun Bayan Barinta Shirin Na Kwana Casa’in Aka Daina Jin Duriyarta Sam Sam.

Sai Dai Ganin Yanda Takeda Masoya Da Yawa Koda Ta Daina Fitowa A Shirin Na Kwana Casa’in Zata Cigaba Da Haskawa A Masana’antar. Jami’inmu Na Labaranyau Yayi Kokarin Kawo Muku Wani Bidiyoyinta Inda Jarumar Ke Shaqatawa Domin Ku Ganta Kuji Dadi. Da Alamu Dai Yanzun Jarumar Tananan Cikin Kwanciyar Hankali Da Annushuwa Kamar Yanda Bidiyon Cashewar Fati KK Wanda Mutane Keta Magana Akai ya Gwadawa Duniya Tsohuwar Jarumar Tana Cikin Kwanciyar Hankali.

DOWNLOAD ZIP/MP3

Kalli Bidiyon Dan Qasa Kadan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button