Labaran Yau

Kwatsam Hali Ya Bayyana Yadda Aka Bayyana Sirrin Boye, Wayar Peter Obi Da Bisho Oyedepo

Wayar Peter Obi da bisho Oyedepo wanda ta bayyana yanan gizo

Tsohon gwamnan Anambra, Peter Obi wanda yayi takaran shugaban kasa ya sha kasa a zaben da ya gabata a jam’iyyar LP wanda aka fi sani da Ellu P.

Ya kasance yana siyasa ne a layin addini wanda mutane dayawa sun jima suna zargin hakan a fadin kasa.

Amma babu tabbacin ya tsaya ne dan yayi yaqin addini tunda ya nuna kudirin takara tun kamin a sanya Tikitin musulmi da musulmi na jam’iyyar APC.

Peter Obi ya kasance yana campaign a coci coci a fadin kasar amma babu abinda za ayi akai tunda doka da oda bata hana yin hakan ba.

Shi obi ya fadi da kuri’a
LP – 6,101,533 wanda kashi casa’in da tara ya nuna cewar kuri’ar kiristocin kasar ne. Zaben ya nuna cewa kiristoci sun fito ne dagaske dan yaqi da dan takarar musulmi da musulunci.

Hakan Allah bai basu nasara ba, dan takarar jam’iyyar APC ya lashe zaben da kuri’a miliyon
APC – 8,794,726 ya kaida cin zabe zaman shugaban kasar Najeriya.

Kwasam sai hali ya nuna kansa yayin da aka bayyana sirrin boye.

Wayar da shi dan takarar Ellu P da bisho David Oyedepo sukayi kamin zabe ya kasance kamar haka.

“ Obi: Barka da safiya
Bisho: yabi ubangiji, yaya kake
Obi: Ina lafiya baba
Bisho: da sunan yesu zamu samu sakamako mai haske
Obi: Nagode baba
Obi : yayin da naji wayarka da adduoin ka nasan baba yana sona sosai
Kamar yanda naketa maimaitawa idan wannan lamarin yayiwu
Baraku taba yin nadamar goyon bayana ba
Bisho: Amen Amen
Muna fatan Allah yasa mu dace

Obi: Amen Amen
Bisho: Allah zai shige mana
Obi: nagode baba
Obi: daman Kuma inaso inyi magana dakai akan mutanen kudu maso Yamma da kuma jihar kwara

Bisho: okay okay…. Ina magana da mutanen mu na kwara
Obi: kiristocin kudu maso Yamma
Wannan yakin addini ne, nayi imani da hakan ne
Bisho: nayi imani da hakan Nima

Anan wayar tasu ta katse kuma ya nuna cewa sun fito yaqin addini ne ba na demokradiyya bane.

Ga Wayar Da Sukayi Ka Saurara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button