Hotunan Shugaban Kasa Tareda Ministan Sadarwa Da Tattalin Arzikin Dijital A Saudi Arabia
Yanzu jami’inmu na Labaranyau yaci karo da hotunan Shugaban Kasa Muhammad Buhari da kuma Ministan Najeria kuma Malamin addini Isa Ali Pantami.
Ga hotunan daga bisani.
Ministirin tattalin arzikin Dijital zasu kashe Naira biliyan 41.6 dan Samar da na’urar cudanya da yanan Gizo- cewar Pantami
Ministirin sadarwa da tattalin arzikin dijital ta shirya dan Kashe kashe kudade daga asusunta na naira biliyan 41.6 dan samar da na’ura wanda keh hada mutane da yanan gizo a jami’un karatu, filin jirage da kasuwanni.
Hira da manema labarai ran Alhamis a Abuja, ministan, Farfesa Isa Pantami ya bayyana cewa kudin naira biliyan Arba’in daga Asusun Hukumar sadarwa ta Najeriya ne NCC.