Labaran Yau

DAZAFINTA! Bashin Najeriya Ta Kai Kimanin Naira Tiriliyan…

Bashin Najeriya Ta kai Naira Tiriliyan 49

Ofishin Gudanar da Basussuka, DMO, ta ce duka basussukan ake bin Najeriya a watan maris yakai naira tiriliyan 49.95 ( 108.30 Billion dollars).

A bayanin da aka samo a adireshin yanan gizo na ofishin Gudanarwar basussuka ranan lahadi. Bashin sun hada da na waje da cikin gida, na Gwamnatin Tarayya, jihohi 36 da birnin tarayya.

Hukumar labarai ta kasa NAN ta bada rahoton cewa kasar Tana da bashi wanda yakai naira tiriliyon 46.25 a watan Disemba 2022. Ta nuna cewa an samu karin tiriliyan uku.

Kudin basussukan da Najeriya taci da adadin kasafin kudi Gwamnatin tarrayya be kai kudin da da Najeriya ta ke samu ba na babban bankin Najeriya CBN, wanda Majalisan tarayya ta amince a watan mayu.

Ofishin basussukan ta bayyana yawan kudaden dan bayyana matsayin samun kasar da basussukan da ke kanta. Ofishin ta bayyana basussukan da samun dan gudanar da basussukan.

Hanyar gudanar wan an samo shi daga babban bankin duniya wanda ta ke dashi Kuma ake amfani da ita a kasar.

Hukumomi da Ofishi wanda ke da alaqa da gudanarwa na basussukan sun hada da babban bankin kasa CBN, ofishin basussuka ta kasa, ofishin Akaunta janar na kasa, ofishin kididdiga na kasa da ministirin kudade, tsare tsare da kasafin kudade na kasa.

Daga Patience Oniha, darakta janar na ofishin basussuka, ta bayyana muhimmancin samo hanyar samu na kasa dan gudanar da kasar.

Oniha ta ce rahoton da yafito kwanakin baya na shekarar 2022, ta bayyana muhimmancin gwamnati ta fadada hanyar samu.

Ta yaba wa sabon doka da gwamnati Mai ci ta kawo dan gudanarwa da rage basussuka dan ci gaban kasa.

Doka kamar cire tallafi na man fetur da Kuma saka ido kan samu da zaben Mai bada shawara kan wa Shugaban kasa dan basussuka abu ne Mai kyau wajen gudanar da basussuka da samuwar jin kai na kasa” Oniha ta ce.

Join Our:  WhatsApp Group  |  Telegram

Watch African Stories

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button