Yanda Yaron Kannywood Actor Ali Nuhu Wato Ahmad Ali Nuhu Ya Rausaya Kuma Ya Shakata Da Mahaifinsa A Ranar Haihuwansa
Maimuna wato uwa ga Ahmad da Fatima kuma matar Jarumin Kannywood din wanda sune yayansa da suke tsakanin Ali nuhu da mai muna wanda kuma duk sun halarci wannan bukin na mamarsu.
Lallai yaro ya girma kalli yanda ya kere iyayensa a tsayi duk da basu tareda yar uwansa Fatima Ali Nuhu wanda itace babban ‘ya awajen Ali Nuhu.
Ga hotunan family guda wanda ke kunshe da dan kwallon sawun nan Ahmad Tareda Ali Nuhu Da Kuma Maimuna Cikin Jin Dadi
Kalli Ahmad Ali Nuhu Na Buga Kwallon Kafa