Shahararren dan wasan kwaikwayo na Kannywood da akafi sani da Nakowa ya angwance
Kamar yadda bidiyo da hotunan suka yadu a shafukan sada zumunta, an gano nakowa dinne tare da sahibar shi wadda aka tabbatar da aure aka daura musu.
Mutane da dama sunyi mamaki,wai daman beyi aure ba har yanzu? lallai ansha sharholiya awajen bikin yanda Nakowa ya ringa shera rawa tareda dalleliyar amaryarsa.
Nakowa yayi fice a wasan barkwanci na hausa musamman fanni na abun dariya.
Ga bidiyon yanda bikin nakowa ya kasance ⇓