Rasha Takai Sabbin Hare-Hare Qasar Ukraine
Qasar Rasha takai sabbin hari yau juma’a cikin wasu manyan garuruwan Ukraine yankunan da basu ta6a kai hari ba.
Harin ankaine garuruwan Lutsk kusada yankin Polish border babban jiha datake mamaye da gabar maso yammacin qasar, da kuma garin Ivano Frankvsk dake kudu maso yamma na qasa Ukraine.
Wannan yakasance sabon hari, cikin hare haren da qasar Rasha take kaiwa qasar Ukraine.
Mawallafi: Yousuf Uthman Danmadami