Labaran YauNEWS

Duk Wanda Suka Cike Tallafin NYIF Su Shiga Nan Ga Sabon Sanarwa

Duk Wanda Suka Cike Tallafin NYIF Su Shiga Nan Ga Sabon Sanarwa

Kamar de yadda aka sani ita shirin NYIF wanda akafi sani da Nigerian Youth Investiment Fund, qayatachen shiri ne wanda gwamnati ta qirqiro domin bayar da tallafin bashi ga matasan Nigeria domin samun yancin kansu yanda zasu iya dogara da kansu.

Wannan shiri ta NYIF shiri ne da aka jima da qaddamarwa wanda tuni wasu daga cikin wanda suka fara cikawa sun jima da suka faracin gajiyar shirin.

Kwanakin baya tallfin shiri na NYIF sun amince dasu bada rancen ma wasu daga cikin wanda sukayi training wanda tuni de wasu daga ciki suka karbi kudinsu, wasu kuma har yanzu basu karba ba duk da sunyi training.

DOWNLOAD HERE

Sannan kuma NYIF sun fitar da wasu bankuna wanda suka bada damar duk wanda aka amince dashi, ya bude acc a karkashin wannan bankin domin anan ne za a turo masa kudinsa, wasu daga ciki sun bude wasu kuma basu bude ba,

Dan haka sanarwar da NYIF ta bayar itace kamar haka qasa kadan:

Duk wanda suka bude ba a turo musu kudinba, to su kara hakuri domin bankunan suna bada hakuri kan rashin turowa, musamman Bankin Lapo Microfinance bank yana neman afuwa ga wanda zasu ci gajiyar shirin asusu saka jarin matasan najeriya NYIF musamman masu asusun ajiya na bankin game da sakin rancen NYIF. Suna aiki domin magance duk ƙalubalen da zaa fuskanta wajen sakin kudin ga masu cin gajiyar shirin cikin sa’o’i 36 masu zuwa zaa saki kudaden izuwa asusun ku.

DOWNLOAD MP3 HERE

Allah ya bada sa a

Samemu Koda Yaushe Ta Wannan Shafin: Labaranyau

Domin Samun Isashen Bayani Akan Shirin NYIF Kalli Bidiyon Dake Qasa Kadan ⇓

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button