Zaben Yan Takaran Gwamnonin Jahar Bauchi Ya Kasance Na Kafar Yada Zumunta
An gudanar da zabe na yan takaran gwamnonin jahar Bauchi a kafa na yada zumunta na Fezbuk, mutane sun fito sun gwada zabinsu dangane da zaben 2023 dake zuwa.
A yau lahadi 16 ga watan oktoba aka gudanar da gagarumin zabena yam takaran gwamnonin jahar Bauchi a hadakan daki na fezbuk wanda mutanen Katagum neh keh amfani dashi.
Wannan shine sakamakon zaben gwajin da wata Jarida mai suna KATAGUM DAILY POST ta shirya tsakanin yan takaran Kujeran Gwamna a Jihar Bauchi su hudu ga yadda sakamakon zaben yakasance:*
*1. Air Marshall Abubakar Sadiq [Winner]
Dan takaran APC ya lashe da kuri’u 1700 votes*
*2. Bala Muhammad [2nd Position]
Dan Takaran PDP yayi na biyu da 1400 votes*
*3. Halliru Dauda Jika
Dan Takaran NNPP na uku 389 votes*
*4. Ahmad Umar Faruq Gwadabe
Dan Takaran PRP na hudu da 33 votes*
Ga Zaben Yan Takaran Gwamnonin Jahar Bauchi
Meh zaka iya cewa akan wannan zabe da aka gudanar.