Advertisements
Mr Elon Musk Ya Mallaki Kaso Mafi Girma Na Kamfanin Twitter
Shahararran mai kudinnan Mai Kamfanin Tesla Mr Elon Musk Ya Mallaki Kaso Mafi Girma Na Kamfanin Twitter a rahoton da yao mana ta shafin sada zumunta na shi Elon Musk.
a wata takarda mallakin gomnatin qasar amurka masu kula da hada-hadar chanjin kudi wanda akafi sai da Security exchange commission ta fitar, takardan yayi nuni da Mr Elon Musk ya Mallaki kaso na Dala naira miliyan sabain da uku da digo biyar 73.5million wanda shine kaso tara da digo biyu na darajar kamfanin.
Advertisements
Advertisements