Labaran YauNEWS

Kalli Dukkan Sunayen Yan Takaran Shugaban Qasar Nijeriya Da Fatin Su 2023

Kalli Dukkan Sunayen Yan Takaran Shugaban Qasar Nijeriya Da Fatin Su 2023

A bisa yanda mukaga masu shiga shafinmu na sadar da sabbin labarbaru wato Labaranyau ke neman sanin sunanyen yan takarkaru na shugaban qasar Nijeriya mukaga yadace mu sauwaqar ma mabiya shafin wajen samar d sunayen baki daya.
Lallai zaben 2023 zaizo neh da tururi mai zafi ganin yanda haziqan mutane keta fitowa domin gogayyar zamowa mai jagorantan qasar.
A qarqashin wannan rubutun zaku samu cikakken sunayen fatin da yawan mutanen da suka fito cikin kowani fatin sannan kuma mun jera muku sanayen kowani dan takara a bisa fatinsa.
Samu Qarin bayani a nan ⇓
APC – 15
PDP – 15
ADC – 3
SDP – 3
PRP – 2
APGA – 1
Accord Party – 1
NNPP – 1
Sunayen Yan Takara Na Kowani Fati
All Progressives Congress Aspirants
1. Alh. Yahaya Adoza Bello
2. Asiwaju Bola Ahmed Tinubu
2. Prof Yemi Osinbajo
4. Chief Rotimi Amaechi
5. Dr Chris Ngige
6. Ibinabo Joy Dokubo
7. Ihechukwu Dallas-Chima
8. Senator Orji Uzor Kalu
9. Engr Dave Umahi
10. Rev Moses Ayom
11. Senator Rochas Okorocha
12. Mr. Gbenga Olawepo-Hashim
13. Dr. Ibrahim Bello Dauda
14. Dr. Tunde Bakare
15. Mr. Tein Jack-Rich
Peoples Democratic Party Aspirants
1. Senator Bukola Saraki
2. Senator Anyim Pius Anyim
3. Mr. Peter Obi
4. Alhaji Atiku Abubakar
5. Dr Nwachukwu Anakwenze
6. Mr Sam Ohuabunwa
7. Mrs. Olivia Diana Teriela
8. Mr. Dele Momodu
9. Mr. Ayo Fayose
10. Muhammed Hayatu-Deen
11. Senator Bala Mohammed
12. Alhaji Aminu Tambuwal
13. Mr. Udom Emmanuel
14. Mr. Nyesom Wike
15. Chief Charlie Ugwu
Africa Democratic Congress Aspirants
1 Prof Kingsley Moghalu
2. Mr. Chukwuka Monye
3. Dr. Mani Ibrahim
Social Democratic Party Aspirants
1. Mr. Adewole Adebajo
2. Cesnabmihilo Dorothy Nuhu-Aken’Ova
3. Mrs. Khadijah Okunnu-Lamidi
Peoples Redemption Party Aspirants
1. Mrs. Patience Key
2. Chief Kola Abiola
APGA Aspirant
1. Mrs. Angela Johnson
Accord Party Aspirant
1. Professor Christopher Imunolen
New Nigeria Peoples Party Aspirant
1. Engr. Rabiu Musa Kwankwaso
Qarshen Sunayen Kenan Amma Idan bakaga sunan dan takaranka ba zaka iya rubuta mana sunansa a comment.
Ku cigaba da ziyartan shafinmu na Labaranyau dan samun ingantattun labarbaru na yau da gobe cikin sauqi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button