Labaran Yau

Gwamna Sule Yayi Jan Kunne Kan Rashawa Da Cin Hanci

Gwamna Sule Yayi Jan kunne kan Rashawa da Cin Hanci

Gwamna Abdullahi Sule na Jihar Nasarawa ya ja kunne wa sakataren gwamnatin jihar da ya kara zaba Barr. Muhammad Ubandoma Aliyu kan cin hanci da rashawa a jihar Nasarawa.

Famanet sakatare 7 da mambobi biyu na Hukumar shari’ar akan juya baya wa Duk wata hali na mundahana.

Gwamnan yayi jawabin Jan kunne yayin rantsar da wanda aka basu mukamai a gidan gwamnati jihar a lafiya ranan talata.

Yace a mulkinsa bare lamunci Cin Hanci da rashawa ba a jihar.

Sule ya bayyana cewa suyi kokari su bada hankali wa aikinsu, Kuma suyi kokari kawo sabbin hanyoyi na zantar da ayyukan su dan taimaka wa gwamnati wajen cin ma burin samun cigaba.

Taron ya kunshi ziyarar mataimakin gwamna Dakta Emmanuel Akabe, shugaban Majalisan jiha Ibrahim Balarabe Abdullahi, jiga jigen gwamnati, sarakuna, Abokai da yan uwan wanda aka zaba.

Daily trust ta rawaito

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button